Kamaru

Za a fara sabunta rejistar masu kada kuri’u a Kamaru

wata 'Yar kasar Kamaru na jefa kuri'arta a lokacin zabe
wata 'Yar kasar Kamaru na jefa kuri'arta a lokacin zabe www.commonwealthgoddgovernance.org

Shugaban Hukumar zaben kasar Cameroon, Tanimou, ya ce za’a fara sabunta rajistar masu kada kuri’u daga jibi Laraba, domin shirin zaben ‘Yan Majalisun da za’ayi nan gaba.

Talla

Wannan matsayi ya haifar da kace nace a cikin kasar, ganin cewar har yanzu ba a kafa kwamitin hadin gwiwar da zai sa ido kan aikin ba.

Kungiyoyin fararen hula da jam’iyun adawa sun bayyana damuwar su kan yadda za’a gudanar da aikin.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI