Bakonmu a Yau

Arch Bishop Benjamin Kwashi

Sauti 03:37
Archbishop Ben Kwashi Malamin Addinin Kirista a Najeriya
Archbishop Ben Kwashi Malamin Addinin Kirista a Najeriya anglican.org

Majalisar Wakilan Najeriya ta amince da dokar haramta auran jinsi, duk da barazanar da kasashen Yamamcin duniya ke wa kasar, na janye tallafin da suke bayar wa Wannan ya biyo bayan irin wannan mataki da Majalisar Dattawa ta dauka a baya. Arch Bishop Benjamin Kwashi, Malamin Addinin Kirista ne kuma ya yi tsokacin da game da haramcin auren jinsi tsakanin Al’umma.