Najeriya
Gates da Dangote sun hada kai domin yaki da Polio a Najeriya
Wallafawa ranar:
Attajirin Amurka, Bill Gates, tare da takawaransa, kuma wanda yafi kowa kudi a Afrika, Aliko Dangote, sun hada kai don yaki da cutar Polio a Najeriya wata yarjejeniya ta shekaru hudu da suka sanyawa hannu. bangarorin biyu za su bada tallafin kudade da kayan aiki don talafawa gwamnatin kano yaki da cutar.
Talla
Dangote yace, ya zama dole su taimaka don samun cikakkiyar lafiyar Al’ummarsu.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu