Ministan Harakokin wajen Nijar, Bazoum Mohammed

Sauti 02:34
Bazoum Mohamed Ministan Harkokin wajen kasar Nijar
Bazoum Mohamed Ministan Harkokin wajen kasar Nijar DR

Firaministan Libya, Farfesa Ali Zeidan, ya ziyarci kasar Jamhuriyyar Nijar, inda ya bukaci kasar ta mika ma su Saadi Ghadafi, dan marigayi tsohon shugaban kasar Libya Kanal Gaddafi. Ministan harkokin Wajen Nijar, Bazoum Mohammed, ya yi wa RFI Hausa bayani akan ganawar da suka yi.