Mutanen Masar na dakon sakamakon kuri’ar raba gardama
Wallafawa ranar:
Mautanen kasar Masar na jiran sakamakon kuri’ar raba gardama da aka kada a zagaye na biyu da aka kada akan daftrin kundin tsarin mulki kasar a jiya.
Har izuwa lokacin hada wannan rahoto babu bayanai daga hukumomin kasar akan ko a yaushe za a fitar da sakamakon.
Magoya bayan Shugaba Mosri da kafofin yada labarai a aksar at Masar sun bayyana cewa masu goyon bayan sabon kundin tsarin mulki sun yi nasara da kashi 64 a cikin kashi 100.
Idan kuma har hakan ta tabbata, za a yi amfani da sabon kundin tsarin mulki wanda hakan ke nuna cewa za a yi sabon zaben ‘Yan majalisu kenan na da watannin biyu
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu