Rikicin Mali ya shafi kasashen yankin Eumoa

Sauti 03:52
Sojanm Mali da ke aiki a birnin Gao
Sojanm Mali da ke aiki a birnin Gao

Rikicin da ake fama da shi a kasar Mali, ya shafi harkokin tattalin arzikin kasashen Eumoa, ya kuma sanya masu sha’awar zuba jari dari-darin zuwa Yankin.Cikin tattaunawar su da Abdulkarim Ibrahim, Dr Abarshi Magalma, masanin tattalin arziki a Niger, yayi bayani kan batun.