Somalia

An kai hari kan hedkwatan wani bankin Somaliya

Shugaban kasar Somalia, Hassan Sheikh Mahmud
Shugaban kasar Somalia, Hassan Sheikh Mahmud

An kai wani munmunan hari a hedikwatar wani babban bankin kasar Somaliya a birnin Mogadishu wanda ya raunata mutane uku.

Talla

Wannan kuma na zuwa ne bayan kungiyar Al - shabab ta aiko wa bankin sakon gargadin ta katse ayyukansa a yankunan da ke karkashin ikonsu.

‘Yan sandan Somaliya sun de harin yayi wa ginin Bankin Illa sosai. Sai dai babu bayanin ko an samu hasarar rai.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI