Isa ga babban shafi
Najeriya

An gano gawar ‘Yan sandan da aka kashe a Niger Delta

Mayakan yankin Niger Delta (MEND) a Najeriya
Mayakan yankin Niger Delta (MEND) a Najeriya AFP/PIUS UTOMI EKPEI
Zubin rubutu: Bashir Ibrahim Idris
1 min

Jami’an Tsaro a Najeriya, sun yi nasarar gano gawawaki 10 na ‘Yan Sandan da kungiyar da ke ikrarin fafutukar ‘Yantar da Yankin Niger Delta ta ce ta kashe a Jihar Bayelsa. Sai dai har yanzu ana ci gaba da cacar baki game da wadanda ked a alhakin kashe ‘Yan Sanda da ke bakin aiki.

Talla

Kungiyar MEND ta fito ta yi ikirarin daukar alhakin kisan amma kwamishinan ‘Yan Sandan Jihar Bayelsa tare da Gwamnatin Jihar na cewa ba kungiyar MEND ba ce.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.