Matsalar Mutuwar aure a kasar Hausa

Sauti 10:06
Wata mata a kasar Hausa tana cizon hannu
Wata mata a kasar Hausa tana cizon hannu

Shirin Mata Mazari ya yi nazari ne game da matsalar yawan mace macen aure a Yankunan Hausawa.