Duniyarmu A yau: Harin Baga da ke cikin jihar Borno

Sauti 20:06
Gwamnan Jahar borno Kashim shetimma a lokacin da ya ke kai ziyara a Baga inda aka kai harin da ya kashe mutane 185 a Jahar Borno Arewacin Najeriya
Gwamnan Jahar borno Kashim shetimma a lokacin da ya ke kai ziyara a Baga inda aka kai harin da ya kashe mutane 185 a Jahar Borno Arewacin Najeriya REUTERS

A shirin Duniyarmu A Yau na wannan mako, Bashir Ibrahim Idris tare da bakinsa, sun tattaunawa ne a game da harin da aka kai garin Baga na jihar Borno a Tarayyar Najeriya, wanda ya yi sanadiyyar mutuwar mutane fiye da 180.