Najeriya

‘Yan fashin Jiragen ruwa sun sace turawa biyar a kan ruwan Najeriya

Wani jirgin ruwan kasar Australia
Wani jirgin ruwan kasar Australia AFP PHOTO / HO / AUSTRALIAN DEPARTMENT OF DEFENCE

‘Yan fashin jiragen ruwa a Najeriya, sun sace wasu ma’aikatan wani jirgin ruwa guda biyar, cikin su har da ‘yan kasashen Rasha da Poland.

Talla

Hukumar dake kula da sufurin jiragen ruwa ta duniya, ta ce ‘Yan bindiga su 14 dauke da manyan makamai suka abkawa jirgin, inda suka yi gaba da ma’aikatan.

Mashigin ruwan Najeriya na daga cikin wadanda hukumar ke cewa na fuskantar hadari fashin teku a koda yaushe.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI