Isa ga babban shafi
Jamhuriyyar Congo

Ban Ki-moon ya kai ziyara a Kinsasha

Janar Sakataren Majalisar Dinkin Duniya, Ban Ki-moon
Janar Sakataren Majalisar Dinkin Duniya, Ban Ki-moon
Zubin rubutu: Mahmud Lalo | Awwal Ahmad Janyau
Minti 1

Sakataren Majalisar Dinkin Duniya, Ban Ki-moon ya kai ziyara birnin Birnin Kinsasha kasar Jamhuriyyar Demokradiyar Congo inda mutane 19 suka mutu a sabon rikicin da ya barke kafin ziyarar ta shi.

Talla

Har ila yau, Ban Ki-moon zai gana da shugabannin kasashen Uganda da Rwanda da aka zarga suna taimakawa ‘yan tawaye bayan ya baro Mozambiq wadanda ke makwabtaka da Congo domin tattauna hanyoyin warware rikicin.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.