Dakta Mahammad Kabir Isa

Sauti 03:33
wasu da ake zargin cewa magoya bayan Boko Haram ne.
wasu da ake zargin cewa magoya bayan Boko Haram ne.

Gwamnatin Amurka, ta yi alkawalin bayar da tukuicin Dala milyan 7, ga duk wanda ya taimaka da bayanan da za su bayar da damar cafke shugaban kungiyar Boko Haram a Najeriya Sheik Abubakar Shekau. Dr Muhammad Kabir Isa, malami ne a Jami'ar Ahmadu Bello ta Zaria a Najeriya, sannan kuma mai bincike kan al'amurran da suka shafi tsaro a kasar, ya bayyana wa Abdoulkarim Ibrahim Shikal, yadda ya ke kallon wannan mataki na gwamnatin Amurka.