Najeriya

Gwamnonin Arewacin Najeriya sun kauracewa taron kungiyar

Malam Isa Yuguda Gwamnan Jahar Bauchi
Malam Isa Yuguda Gwamnan Jahar Bauchi Bauchi state governor

Kungiyar Gwamnonin Arewacin Nigeria ta gudanar da taron ta a Kaduna, ba tare da samun halartar akasarin Gwamnonin ba, sai dai wakilai.

Talla

Rahotanni sun ce har yanzu ana samun baraka cikin kungiyar sakamakon zaben day a farraka kan Gwamnonin, inda Gwamnoni biyar ne kawai aka ruwaito sun halarci taron.

Gwamnan Jihar Bauchi, Malam Isa Yuguda, a wata hira da ya yi Gidan Radiyo Faransa, ya kare matakin da ya dauka na ficewa daga kungiyar, inda ya ce ana ci masa mutunci ne.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI