Kenya

Mutane 10 sun samu raunuka a fashewar Kenya

Sabon shugaban kasar Kenya, Uhuru Kenyatta
Sabon shugaban kasar Kenya, Uhuru Kenyatta Reuters

Akalla mutane 10 suka samu raunuka a kasar Kenya, sakamakon wasu fashe fashe da aka samu guda biyu.

Talla

‘Yan Sanda sun ce wasu mahara biyu akan babur ne suka jefa gurnati a wata mujami’a, inda suka raunana mutane bakwai, yayin da kuma a Nairobi, aka jefa gurnatin kan sansanin wasu Yan kasar Somalia.

Yan sanda sun ce suan cigaba da gudanar da bincike kan lamarin.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI