Ra'ayin masu saurare game da rikicin Sudan da Sudan ta Kudu

Sauti 20:00
Shugaban Sudan Omar Hassan Al Bashir da Shugaban Kudanci Salva Kiir
Shugaban Sudan Omar Hassan Al Bashir da Shugaban Kudanci Salva Kiir

Kasar Sudan ta sanar da jingine yarjeniyoyinta guda tara da ta kulla da Sudan ta kudu, da suka hada da sayar da mai da kuma samar da tsaro, bayan Sudan ta yi zargin Sudan ta kudu tana taimakawa ‘Yan tawaye. Shin ko me hakan ya ke nufi duk da kokarin da ake yi na sasanta kasashen biyu bayan ballewar Kudancin Sudan? Masu sauraren RFI Hausa sun bayyana ra'ayinsu.