Ghana

An fara tattaunawa tsakani kasar Ghana da Sin

rfi

Jami'an  Kasar China sun isa kasar Ghana, dan tattaunawa kan Yan kasar 124 da aka kama saboda zargin hakar ma’adinai ba bisa kaida ba.Kasar Ghana ta kaddamar da kame kan mutanen da ke hakar ma’adinan ba tare da izini ba daga kasahse dabam dabam.Rahotanni  na  nuna  cewa  yanzu  hakka  banda  yan  kasar   Sin , jami’an tsaron kasar  Ghana  sun yi nasarar kama mutane sama da 50 yan kasashen Afrika ta yama da laifin hakar ma’adinai ba tare da izini ba.