Farfesa Shehu Abdullahi Zuru na Jami’ar Abuja
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Sauti 04:15
An bude taron kwararu da wadanda ke adawa da aiwatar da hukuncin kisa a duniya, inda wakilai 1,500 daga kasashe 90 na duniya ke halarta a birnin Madrid. Kungiyar da ke yaki da hukuncin kisa a Faransa ta shirya taron, wanda Laurent Fabius ke jagoranta. Ko me ya sa duniya ke adawa da hukuncin kisa? tambayar ke nan da Bashir Ibrahim Idris ya yi Farfesa Shehu Abdullahi Zuru na Jami’ar Abuja.