nijar

An jin karra harbe harbe a wani barikin jami’an tsaro dake birnin Yammai

Sojan  Nijar
Sojan Nijar rfi

A Janhuriyar Niger , an jin karra harbe harbe a wani barikin jami’an tsaro dake birnin Yammai, abinda ya jefa jama’a cikin fargaba.Bayanai sun ce an fara jin karar harbe harben ne da misalin karfe 9,30 na dare, kuma babu wani jami’in Gwamnati ko jami’an tsaro da yayi bayani kan halin da ake ciki.Wasu mazauna Niger sun fara bayyana damuwar su kan halin tsaron da ake da shi a kasar.