Nijar

An kaddamar da binciken harin da aka kai a Barikin Sojin Nijar

Jami'an tsaron Nijar a harabar gidan yarin da wasu 'Yan fursuna suka tsere da aka ce 'Yan Ta'adda ne
Jami'an tsaron Nijar a harabar gidan yarin da wasu 'Yan fursuna suka tsere da aka ce 'Yan Ta'adda ne AFP PHOTO / STRINGER

Hukumomi a Jamhuriyar Nijar, na ci gaba da gudanar da bincike dangane da harin da wasu mutane suka kai wa barikin jami’an tsaro na Jandarma da ke birnin Yamai a cikin daren Talata. Wannan ne kuma karo na uku da ake kai hari a Jamhuriyyar Nijar cikin makwanni uku kamar yadda zaku ji a Rahoton Koubra Illo daga Yamai.

Talla

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI