Cikar Mai martaba sarkin Kano Dakta Alhaji Ado Bayero Shekaru 50 kan karagar masarautar Kano

Sarkin Kano Alh. Ado Bayero
Sarkin Kano Alh. Ado Bayero Chennel TV

Shirin Daga Masarautunmu, tare da Garba Aliyu Zaria, a wannan karo ya mayar da hankali ne kan bukukuwan cikar Mai Martaba Sarki Kano Alhaji Dakta Ado Bayero shekaru 50 a kan karagar masarautar Kano a Tarayyar Najeriya.