Angola

Angola ta fara fitar da iskar gas zuwa Brazil

Shugaban kasar Angola, José Eduardo dos Santos
Shugaban kasar Angola, José Eduardo dos Santos http://pt.wikipedia.org

Kasar Angola ta sanar da fara sayar da iskar gas din ta ga Kasar Brazil, wanda shine karo na farko da kasar dake da arzikin man fetur ta fara. 

Talla

Kakakin ma’aikatar samar da iskar gas na kasar, Artur Pereira, ya ce Angola ta aike da ton 160,00 na iskar gas, yayin da kasar ke sa ran samar da sama da ton miliyan biyar kowacce shekara.

Najeriya ce kasar da tafi kowacce arzikin mai a Afrika, amma har yanzu bata fara amfana da sayar da iskar gas ba.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI