Africa

Fashin jiragen ruwa a Yankin Afrika ta Yamma

Wani jirgin ruwan kasar China  da 'Yan fashi suka kwace
Wani jirgin ruwan kasar China da 'Yan fashi suka kwace rfi

WANI Bincike ya nuna cewar an samu karuwar fashin jiragen ruwa a Yankin Afrika ta Yamma,Lamarin  fashin jiragen ruwa ya ribanya yadda aka saba gani daga bara zuwa bana, abinda ke jefa sufurin kayan masarufi cikin halin kakanikayi.Bincike ya nuna cewar, fashin na haifar da asarar tsakanin Dala miliyan 740 zuwa Dala miliyan 950.