Cutar sankara, daji ko kuma kansa da ke addabar mata

Sauti 09:44
Alamar cutar kansa
Alamar cutar kansa (DR)

A cikin shirin Mata Mazari na wannan mako, Ramatu Garba Baba, ta mayar da hankali ne a game da cutar kansa da ke addabar mata musamman ma a cikin kasashe masu tasowa.