Kamaru

kasashen Afrika suna nazarin magance matsalar fashin jiragen ruwa

'Yan fashin jirgin ruwan Somaliya
'Yan fashin jirgin ruwan Somaliya Reuters

An bude taron kasashen da ke Yammaci da Tsakiyar Afrika a kasar Kamaru domin nazarin hanyar da za’a bi don magance matsalar da ake samu na fashin jiragen ruwa da kuma satar mai a tekun da ke Yankin Guinea. Rahotan hukumar da ke kula da sufurin jiragen ruwa, yace an samu karuwar fashin a mashigin ruwan Guinea, inda ya ribanya wanda aka samu. Daga zauren Taron wakilinmu Kabir Yusuf ya aiko da Rahoto

Talla

Rahoto: kasashen Afrika suna nazarin magance matsalar fashin jiragen ruwa

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI