Hajiya Salamatu Hussaini Suleiman, Kwamishina a ECOWAS

Sauti 02:59
Kwamishinar siyasa a kungiyar ECOWAS, Hajiya Salamatu Suleiman
Kwamishinar siyasa a kungiyar ECOWAS, Hajiya Salamatu Suleiman ECOWAS

Kasashen Afrika ta Yamma da wadanda suke Afrika ta tsakiya, na shirin kafa rundunar da za ta yi yaki da ‘Yan fashin teku, wadanda yanzu haka suke barazana ga harkokin sufuri da kuma safarar miyagun kwayoyi a mashigin tekun Guinea. Kwamishinar siyasa a kungiyar ECOWAS, Hajiya Salamatu Hussini Suleiman ta tabbatarwa Kabiru Yusuf akan matakan da suka dauka