Najeriya-Nijar-Chadi

Hukumar Shige da fice a Najeriya ta kame ‘Yan kasar Chadi da Nijar da dama

Jami'an Hukumar Shige da fice a Najeriya
Jami'an Hukumar Shige da fice a Najeriya immigration.gov

Akalla ‘Yan kasahen Nijar da Chadi fiye da Dari Hudu ne jami’an hukumar shige da ficen Najeriya ta kama a Jihar Kano bisa laifin shigowa kasar ta barauniyar hanya kamar yadda Abubakar Isah Dandago ya aiko da Rahoto.

Talla

Rahoto: Hukumar Shige da fice a Najeriya ta kame ‘Yan kasar Chadi da Nijar da dama

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.