Dakta Usman Muhammad na Cibiyar horas da ‘yan Majalisun Afrika

Sauti 03:18
Mutanen Senegal suna yi wa Obama maraba
Mutanen Senegal suna yi wa Obama maraba REUTERS/Joe Penney

Shugaban Amurka Barack Obama, ya fa ziyarar aiki a wasu kasashe uku na Afirka, inda ya soma da kasar Senegal da ke Yammacin Afirka kafin ya doshi kasar Afrika ta kudu da ke juyayin rashin lafiyar Nelson Mandela. Kafin ziyarar Obama yace zai gudanar da ziyarar ne a kasashen da ya bayyana sun samu ci gaban dimokuradiyya Dakta Usman Muhammad na cibiyar horas da ‘yan Majalisun Dokoki da ke Abuja Tarayyar Najeriya ya yi tsokaci dangane da ziyarar Obama a tattaunawarsu da Abdulkarim Shikal