Jahilci a duniya: Rashin iya karatu da Rubutu

Sauti 10:05
kiyasin girman jahilci a Duniya
kiyasin girman jahilci a Duniya UNESCO

Shirin Lafiya Jari ya diba matsalar Jahilci a duniya da ya shafi rashin iya rubutu da karatu inda matsalar tafi kamari a kasashen Afrika.