Gwagwarmayar mata domin samun filayen noma a Jamhuriyar Nijar

Sauti 09:51
© RFI/François Porcheron

Shirin Mata Mazari, tare da Ramatu Garba Baba, ya mayar da hankali ne dangane da yadda mata ke kokarin samun filayen noma a Jamhuriyar Nijar.