Fasahar rubuta labarin Fim na hausa da shawara

Sauti 19:50
'Yan wasar fina-finan Hausa a Najeriya.
'Yan wasar fina-finan Hausa a Najeriya.

Shirin Fasahar Fina-finai ya tattauna ne da masu shirya fina-finan hausa a Najeriya a fannin rubuta labari da kuma bangaren bayar da shawara.