Najeriya

Lantarki: Obama zai taimaka wa Afrika amma matsalar ta yi kamari a Najeriya

Wutar Lantarki a Onicha a Najeriya
Wutar Lantarki a Onicha a Najeriya Annschunior

Shugaban Amurka Barack Obama ya yi tayin bai wa wasu kasahsen Afrika tallafin kudade don magance matsalar samar da wutar lantarki, cikinsu har da Najeriya. Amma a Najeriya karancin wutar lantarki, na ci gaba da durkusar da manya da kananan masana'antu,yayin da a a gefe guda 'yan kasa ke kukan mawuyacin halin da rayuwa ke gudana a wannan yanayin. Shehu Saulawa ya shirya Rahoto na Musamman game da wannan Matsalar.