Hon. Adams Jagaba, Dan Majalisa a Najeriya
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Sauti 04:21
A ranar 17 ga watan Yuli ne Kotun hukunta manyan laifuka ta ICC ta cika shekaru 15 da kafuwa. Wannan kuma na zuwa a dai dai lokacin da shugabannin kasashen Afrika ke zargin kotun ta fi mayar da hankali wajen farutarsu. Hon Adams Jagaba, Dan Majalisa ne a Najeriya, kuma shugaban Kwamitin hukumar da ke yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC yace akwai bukatar Kotun ta sake lale.