Zaben Shugaban kasa a Mali

Sauti 20:28
Shugaban rikon Mali Dioncounda Traoré yana kada kuri'ar zaben shugaban kasa
Shugaban rikon Mali Dioncounda Traoré yana kada kuri'ar zaben shugaban kasa Pierre René-Worms

Shirin Duniyarmu A Yau ya yi bayani ne game da zaben shugaban kasa da aka gudanar karo na farko a kasar Mali bayan sojoji sun kifar da gwamnatin farar hula ta Amadou Toumani Toure, Shugabannin kasashen duniya da suka hada da shugaban Faransa sun yaba da yadda aka gudanar ba tare da samun wani tashin hankali ba. Bashir Ibrahim Idiris ya tattauna wannan batu tare da abokan shirin shi.