Matsalar ciwon Hanta ta Hepatitis B
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Sauti 10:00
A Watan Yuni ne Majalisar Dinkin Duniya ta ware domin yaki da matsalar cutar Hanta daya daga cikin manyan cutukan da ke hallaka mutane inda hukumar kiyaye lafita ta duniya WHO tace Mutane Miliyan daya ke mutuwa duk shekara. A ranar 26 zuwa 28 ne aka ware domin gudanar da bukin yaki da cutar a Najeriya kuma a cikin Shirin Lafiya Jari Hauwa Kabir ta zanta da likitoci game illolin cutar da hanyoyin magance wa.