Adam Zango ya wanke Masoyiyar shi Nafisa

Sauti 20:00
Nafisa tauraruwar fim na Hausa da ke fuskantar hukuncin shekaru biyu na haramcin shiga harakar fim
Nafisa tauraruwar fim na Hausa da ke fuskantar hukuncin shekaru biyu na haramcin shiga harakar fim nigeriafilm.com

Shirin Dandalin Fasahar Fina-Finai ya amsa tambayoyin masu sauraren shirin ne da masu kallon hausa fim game da wasu batutuwa na jita jita da ake yada wa akan 'Yan wasan hausa Fim. A Cikin Shirin za ku ji martanin Adam A Zango game da Nafisa da aka haramtawa shiga harakar Fim na tsawon shekaru biyu. Sannan za ku ji wasu batutuwa da suka shafi wasu taurari na Hausa fim da mawaka a cikin shirin.