Bakonmu a Yau

Radiyon Faransa ya karrama Solomon Dallung

Sauti 04:27

Yau ne Gidan Radio Faransa ya karrama Gwarzon shekarar da ta gabata, Barr Solomon Dalung, a bikin da aka yi a birnin Lagos.Mataimakiyar shugabar Radio Faransa dake birnin Paris, Cecile Megie ce ta jagoranci bikin, da kuma kaddamar da katafaren ofishin Sashen Hausa dake birnin Lagos.Ga dai abinda yake cewa dangane da wannan zabi da masu sauraro suka masa.