Masar

Hari a wata Mujami’a a birnin Alkahira (Masar)

Wani magoyin bayan tsohon shugaba kasar Masar Mohamed Morsi
Wani magoyin bayan tsohon shugaba kasar Masar Mohamed Morsi REUTERS/Amr Abdallah Dalsh

Hukumomin tsaro sun tabbatar da mutuwar mutane 3 sakamakon wani hari da yan  bindiga suka kai a  wata Mujami’a a birnin Alkahira na kasar Masar .

Talla

Harin dai ya zo ne sa’o’i kadan bayan da jami’an tsaro suka yi arangama da wani gugun matasa da ke gudanar da zanga zangar neman sake dawo da Mohammad Morsi akan karagar mulkin kasar a kusa da jami’ar Al-Azhar da ke birnin.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.