Najeriya

‘Yan fashi sun addabi mutanen Zamfara

Kauyen Dareta a Jahar Zamfara a arewacin Najeriya
Kauyen Dareta a Jahar Zamfara a arewacin Najeriya

Mutanen kauyukan Jahar Zamfara a Najeriya, suna ci gaba da fuskantar hare haren ‘Yan fashi da makami inda akalla a kowace rana sai ‘Yan fashin sun kore Shanun Fulani tare da cin gonakin Manoma. Awwal Janyau ya diba muna wannan matsalar a cikin rahotonsa.

Talla

Rahoto: ‘Yan fashi sun addabi mutanen Zamfara

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.