Dandalin Siyasa

Gwagwarmayar Nelson Mandela

Sauti 20:29
Marigayi Nelson Mandela Tsohon shugaban kasar Afrika ta Kudu
Marigayi Nelson Mandela Tsohon shugaban kasar Afrika ta Kudu © AFP/Louise Gubb

Shirin Duniyarmu A yau da Bashir Ibrahim Idris ke jagoranta tare da 'Yan jaridu ya tattauna ne akan gwagwarmayar Tsohon Shugaban Afrika ta kudu wanda ya mutu a ranar Alhamis 5 ga watan Disemba.