Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayin Masu saurare game da ficewar 'Yan Majalisa 37 daga PDP zuwa APC a Najeriya

Sauti 16:34
Gwamnonin sabuwar PDP da ke adawa da  Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan
Gwamnonin sabuwar PDP da ke adawa da Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan www.bellanaija.com

Masu sauraren RFI Hausa sun bayyana ra'ayi game da ficewar 'Yan Majalisar wakilai 37 daga Jam'iyyar PDP mai mulki zuwa Jam'iyyar APC ta adawa a Najeriya.