Lafiya Jari ce

Lafiya jari: Shirin lafiya jari kan Mata masu yoyon Fitsari a Katsina

Sauti 10:29
nigeriana.org

A Najeriya dai daga cikin matsalolin da Mata ke fuskanta ita ce ta kamuwa da Ciyyon yoyon Fitsari da akasari matan kan sama bayan sun yi famma da tsananin nakuda a waen Haihuwa. A wannan karon shirin lafiya jari ya duba wannan matsalar ne a jihar Katsina da ke yankin Arewacin kasar kamar yanda za ku ji daga Garba Aliyu Zariya