Morocco

‘Yan sanda a Marocco sun kama hodar iblis mai nauyin ton 30

Sarkin Morocco Muhammed na shida
Sarkin Morocco Muhammed na shida Reuters

A kasar Morocco ‘yan sanda sun kwace hodar Iblis da nauyin ta ya kai ton 30 bayan wani samame da suka kai a inda ake ajiyar wannan mugun irin.

Talla

Wannan ya kasance daya daga cikin nasarar da kasar ta samu a baya bayan nan wajen yin yaki da masu masu saffarar hodar.

Kasar Morocco ta kasance daya daga cikin manyan kasashe masu safarar hodar, inda yanzu haka mutane biyu ciki har dad an shekaru 56 ya ke hanun ‘yan sandan.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.