Bakonmu a Yau

Bakonmu a yau: Malam Bello N Junaidu

Sauti 03:26
environment.nationalge...

Kungiyar Likitocin da basu da sanke na Majalisar dunkin Duniya ta bayyana cewar mummunan yanayin da ‘yan gudun hijirra kasar Sudan ta Kudu ke ciki a hatta ma Sansanin Majalisar dunkin Duniya na haifar da mutuwar mutane a kowace Safiya

Talla

Kungiyar ta ce akalla yara 3 ‘yan kasa da Shekaru 5 na mutuwa kowace rana ta Allah a Sansanin ‘yan gudun hijira na Majalisar dunkin Duniya da ke Jihar Bentiu mai arzikin Man Fetir.

To ko yaya masana harkokin ba da agajin gaggawa ke kallon wannan Rahoton tambayar kenan da Faruk Muhammad Yabo ya yi wa Malam Bello N Junaidu tsohon babban jami’in Kungiyar Red Cross Society ta tarayyar Najeriya ga kuma amsar day a bayar.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.