Kenya-Somalia

Yan bindiga sun kashe mutane 60 a Kenya

Wata mota dauke da  mutane bayan  harin da 'yan kungiyar Al Shabab suka kai a Kenya
Wata mota dauke da mutane bayan harin da 'yan kungiyar Al Shabab suka kai a Kenya AFP/Stringer

Wasu yan bindiga a Kenya sun kai hari wani kauyen kasar inda suka kashe mutane 5,mako guda bayan kashe wasu mutane 60 a yankin.Kwamishinan yan sanad Lamu,Stephen Ikua ya tabbatar da harin,wanda y ace an kai shi ne a kauyen Witu,dake da nisan kilometa 40 daga garin na Lamu.  

Talla

Ko a jiya litinin rudunar tsaron kasar ta Kenya ta sanar da kai hare haren sama kan sassani kungiyar Al Shebab a kasar Somalia, wanda ake zargi da kai hari cikin Kenya.
Wanan na zuwa ne a dai-dai lokacin da aka kara yawan sojan dake aiki a karkashin rudunar samat da zaman lafiya ta AU da kusan mutane 22.000.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.