Najeriya

An kafa dokar fyade a Kano

Masu zanga-zangar adawa da Fyade a Nigeria
Masu zanga-zangar adawa da Fyade a Nigeria nigerianintel

Majalisar Dokokin Jihar Kano a Tarayyar Najeriya ta rattaba hannu kan dokar daurin rai da rai ga wadanda aka kama da laifukan fyade da luwadi, matakin da majalisar ta dauka lura da yawaitar wannan ta’asa da ke faruwa a tsakanin al’umma a Jihar. Ko ya al’ummar Jihar suka ji da wannan doka? Wakilin RFI Hausa a Kano Abubakar Isa Dandago ya aiko da rahoto.

Talla

Rahoto: An kafa dokar fyade a Kano

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.