Kenya-Amnesty

Kungiyar Amnesty ta yi kira zuwa Gwamnatin Kenya

Shugaban kasar Kenya, Uhuru Kenyatta
Shugaban kasar Kenya, Uhuru Kenyatta Kenyagvt

Amnesty International ta sake sukar gwamnatin kasar Kenya kan yadda take cigaba da kauda ido wajen hukunta wadanda aka zarga da hannu wajen kisan da aka yi bayan zaben kasar na shekarar 2007.

Talla

Sakatare Janar na kungiyra, Salil Shetty yace shekaru 6 bayan tashin hankalin har yanzu wadanda rikicin ya rutsa da su na neman ganin an hukunta masu laifin.

Shugaban kasa Uhuru Kenyatta, da mataimakin sa William Ruto da Joshua Arab Sang shugaban wata tashar radio na daga cikin wadanda ake tuhuma da hannu wajen tashin hankalin.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.