Bakonmu A yau: Maman Sani Adamou
Wallafawa ranar:
Sauti 03:16
A jiya lahadi 3 ga watan Agusta, Jamhuriyar Nijar ta gudanar da shagulgulan cikarta shekaru 54 da samun ‘yancin-kai daga turawan mulkin mallakar kasar Fransa,Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta Maman Sani Adamou, wani mai sharhi kan lamurran yau da kullum a kasar a game da wadannan shekaru 54.