Najeriya

Shirin zaben Gwamna a Adamawa

Shugaban Hukumar Zabe a Najeriya Farfesa Attahiru Jega
Shugaban Hukumar Zabe a Najeriya Farfesa Attahiru Jega RFI/Bashir

Bayan tsige gwamnan Jihar Adamawa da ‘yan majalisun jihar suka yi a rannar 15 ga watan da ya gabata, hukumar zabe mai zaman kanta ta INEC a Najeriya ta tsaida ranar 11 ga watan octoba a matsayin ranar da za ta gudanar da zaben maye gurbin kujeran gwamnan. Wakilin a yola kabeer Arayu ya duba mana irin shirin da jam’iyun Siyasa suka yi don tsayawa takara a zaben a cikin rahoton da ya aiko.

Talla

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI