Najeriya-Kamaru
Sojojin Kamaru sun kashe Mayakan Boko Haram
Wallafawa ranar:
Sojojin Kasar Kamaru sun kashe wasu da ake zargin ‘Yan kungiyar Boko Haram ne na Najeriya da dama a fafatawar da suka yi a Fotokol bayan sun karbe ikon Ashaigashya da ke kan iyaka tsakanin Najeriya da Kamaru. Bayan Mayakan sun shiga Gamboru-Ngala, Wakilin RFI a arewacin Kamaru Ahmed Abba yace Jama’ar garin da dama ne suka gudu zuwa Fotokol a cikin rahoton da ya aiko.
Talla
Rahoto: Sojojin Kamaru sun kashe Mayakan Boko Haram
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu